Gano wani bam na Yakin Duniya na biyu a Faransa, wanda bai kai ga fashewa ba ya haddasa cinkoson ababen hawa a yankin nan na ...
Shugaban Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya Tedros Adhanom Ghebreyesus ya yi kira ga shugaban Amurka Donald Trump da ...
James ya kai maki 50,000 a kakar wasannisa 22, wanda ake alakanta shi da Vince Carter na wanda ya fi taka leda a tarihin ...
An samu wata fashewa a ɗaya daga cikin manyan layin bututu man Najeriya, da ke garin Bodo na ƙaramar hukumar Gokana da ke jihar Rivers.
Amurka ma ta tabbatar da kai farmakin da ya kai ga kashe kwamandan na IS Abdallah Makki Muslih al-Rifa, da ake kira Abu Khadija, inda Donald Trump ya ce dakarun Amurka ne suka yi farautarsa.
Shirin fim mai taken “No Other Land,” labarin ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa da ke fafutukar kare al’ummomin su daga yunkurin rushe su da sojoji Isira’ila ke yi, ya lashe kyautar Oscar ta fitaccen ...
Ya kuma yi kira ga 'yan jam'iyyar adawa da su haɗa kai domin ciyar da jihar gaba. A yau ne kotun ƙolin ƙasar ta tabbatar da nasarar gwamna Sanwo-Olu na jam'iyyar APC. Rahotonni daga Najeriya na ...