Manchester City za ta buga wasa shida a jere masu zafi da ya hada da biyu a Champions League da guda huɗu a Premier League. Ƙungiyar Etihad za ta kece raini gida da waje da Real Madrid a ...
Hukumar ƙwallon kafa ta Turai, UEFA ta sanar da Clement Turpin a matsayin raflin da zai busa wasan Manchester City da Real Madrid ranar Talata. City, mai rike da kofin Premier League za ta kara ...