Tottenham ta yi nasarar cin Manchester United 1-0 a wasan mako na 25 a Premier League da suka kara ranar Lahadi. James Maddison ne ya ci wa Tootenham ƙwallo a minti na 13 da fara wasan, hakan ya ...