Mutanen da aka yanke wa hukuncin sun far wa Dahare Abubakar, mai shekara 67 lokacin da take aiki a gonarta, inda suka lakaɗa mata duka da kuma caka mata wuƙa har ta mutu. Ƴan uwan matar ba su ...
Wani ƙudurin Majalisar Ɗinkin Duniya ta shekarar 2005 ya ayyana ranar 27 ga Janairu a matsayin ranar tunawa da kisan kiyashin Yahudawa wato Holocaust. Amma yadda ake tunawa da Holocaust ya sauya ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results