Taswirar gidan Daron da gobara ta lashe A lokacin damuwar su ba ta wuce ta É“arnar da guguwa za ta iya yi ba. Ba su san cewa abin da zai biyo baya zai zamo É“arna mafi muni da gobarar daji ta yi ...
Sai dai kuma wata majiyar gwamnatin jihar, wanda ya buƙaci a sakaya sunansa, ya tabbatar wa BBC aukuwar wannan lamari, amma bai yi wani cikakken bayani ba. Gobarar daji da ta tashi a yankin Los ...